诗篇 117

万国啊,你们都要赞美耶和华

Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane. 2Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.

已复制!
Aa