Salmi 131

Come un bimbo svezzato

Waƙar haurawa. Ta Dawuda. Zuciyata ba mai girman kai ba ce, ya Ubangiji, idanuna ba sa fariya; ban dami kaina da manyan al’amura ba ko abubuwan da suka sha ƙarfina. 2Amma na haƙura na kuma kwantar da raina; kamar yaron da aka yaye tare da mahaifiyarsa, kamar yaron da aka yaye haka raina yake a cikina. 3Ya Isra’ila, sa zuciyarka ga Ubangiji yanzu da har abada kuma.

Copiato!
Aa